LABARAN GIDA NIJERIYA

LABARAN AFURKA

Ambaliya ta kashe mutane 12 a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo

Akalla mutane 12 ne suka mutu inda sama da 100 suka bata sakamakon ambaliyar ruwa da ta faru bayan tafka ruwan sama a yankin...

An dage ranar sake babban zabe a kasar Kenya

Hukumar zaben kasar Kenya, ta sanar da dage ranar da za'a sake gudanar da zaben shugaban kasar daga ranar 17 ga watan Oktoba zuwa...

Al-shabab ta kai hari akan sojojin Somaliya

Akalla sojoji 4 ne suka mutu inda wasu 3 suka jikkata sakamakon harin da 'yan ta'addar Al-Shabab suka kai a shingen binciken ababan hawa...

Kotun Kolin Misra ta tabbatar da daurin rai da rai akan...

Kotun koli a Misira ta tabbatar da hukuncin daurin rai da rai akan tsohon shugaban ƙasar Misira Muhammad Mursi da sojoji suka kifar da...

Gabon za ta yi afuwa ga masu hannu kan ricikin zabe

Kasar Gabon na yin shawara agame da yin Afuwa ga mutanen da suke da hannu a kan mummunan tashin hankalin da ya biyo bayan...

LABARIN WASANNI

KIWON LAFIYA

Malajisar dokokin Benue ta haramta yin amfani da taya wajen gasa...

Malajisar dokokin jihar Benue dake arwa ta tsakiyar Najeriya ta haramta yin amfani da taya wajen gasa nama a fadin jihar. Majalisar wadda ta sanar...

HARKOKIN KASUWANCI

An bukaci ‘yan Najeriya su marawa gwamnati baya a kokarinta na...

An bukaci alúmmomin Najeriya da su mara wa gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari baya a kokarinta na bunkasa tatttalin arziki a daidai lokacin da Najeriya...

Najeriya da Niger za su karfafa dangantakar kasuwancin amfanin gona

An gudanar da taron bita na kasa da kasa akan inganta kasuwancin amfanin gona tsakanin Najeriya da Nijar a birnin katsina Taron Wanda keda nufin...

Najeriya ta fita daga matsin tallalin arziki

Wani rahoto da Hukumar Kididdiga ta Najeriya wato National Bureau of Statistics, NBS, ta fitar ya nuna cewa kasar ta fita daga matsin tattalin...

LABARAN SAURAN SASSAN DUNIYA

AYYUKAN GONA