Kwastam sun kama bindigogi a tsahar jiragen ruwa ta Tin Can

Shugaban hukumar mai kula da tashar jiragen ruwa ta Tin Can Island a Legas, Bashir Yusuf, ya shaida wa manema labarai cewa wata kwantena...

Najeriya za ta daina sayo tataccen mai daga kasashen waje

Ministan albarkatun man fetur na Nijeriya, Ibe Kachikwu ya dauki alkawarin cewa matuƙar gwamnatinsu ta gaza kawo ƙarshen al'adar shigo da man fetur daga...

Najeriya ta kashe Naira biliyan 26 kan shirin N-Power

Kimanin Naira miliyan dubu 26 ne aka kashe domin daukar nauyin shirin nan da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari take gudanar wa na samawa al’ummar...

Kwanaki 270 kenan babu wanda ya kamu da Polio a Najeriya:...

Minista lafiya a Najeriya, farfesa Isaac Adewole ya sanar da shugabannin kasashen duniya agame da matakan da Najeriya akan annobar Cutar Polio a yankunan...

Manoman alkama sun noma tan 9,000 a jihar Gombe

Shugaban kungiyar manoman alkama a jihar Gombe Mr.Batari Dauda Ya ce an noma tan 9,000 a tsakanin daminar bara da bana. Dauda yace manoman alkama...

Shugaban AMAC Candido na bikin cika shekara daya kan mulki

A Ya'u litinin 22 ga watan Mayun da muke ciki ne, Shugaban karamar hukumar birnin Abuja. AMAC Hon. Abdullahi Adamu Candido, ya cika...

Mukaddashin shugaban Najeriya zai gana da ma’aikatan gwamnati

A ranar Laraba 24 ga watan Mayun da mke ciki ne Mukaddashin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo zai gana da manya da matsaitan ma'aikatan gwamnati. Babban...

An bukaci mata a Najeriya su rika shiga ayyukan noma

Wata hukuma mai gundanar da ayyukan sa kai ta kasar kanada da aka fi sani da "Cuso International" ta bukaci mata su rika shiga...

Majalisar dokokin Najeriya za ta yi doka kan sauyin yanayi

Majalisar dokokin Najeriya ce ta tabbatar wa da ‘yanNajeriya cewa za ta fitar da dokar da za ta bai wa majalisar damar duba dalilan...

Mukaddashin Shugaban Najeriya ya rattaba hannu kan dokoki uku

Mukaddashin Shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, ya rattaba hannu kan wasu dokoki uku wadanda fadar shugaban kasar ta ce za su kawo gagarumar sauyi...