Mataimakin Shugaban Najeriya ya Buhaci Samar da Ingantattun dabarun koyarwa.

Mataimakin Shugaban Najeriya Farfessa Yomi Osinbajo ya yi kira ga masu ruwa da tsaki a fannin ilimi da su bullo da sahihan dabarun koyarwa...

Najeriya Zata Fara Bikin Ranar Ruwa ta Duniya

Najeriya zata bi sahun sauran kasashen duniya wajen  bikin ranar ruwa ta duniya na shekara ta 2017  da wani tattaki na motsa jiki wanda...

Tattalin Arzikin Najeriya zai Bunkasa ta Fannin Noma

Mai taimakawa shugaba Najeriya kan harokin watsa  labarai na musamman Garba Shehu ya bayyana cewa kokarin da ake na fitar da Najeriya daga matsalar...

NNPC Zai Dauki Matakan Samar da Isashshen Man Fetur a Najeriya

A ranar Lahadin nan ne Kanfanin man fetur na Najeriya NNPC ya sanar da cewa ya kammala dukkanin shirye-shiryensa na daukar matakan samar da...

Majalisar Dokoki ta Goyi Bayan Dangantakar Najeriya da Maroko

Majalisar dattawan Najeriya tace zata tabbatar da cewa anbi duk dokokin da suka dace na cimma nasarar kyakyawar hulda tsakanin Najeriya da kasar Maroko. Shugaban...

Kungiyar magoya bayan shugaba Buhari ta kai ziyara kudu maso gabas

Magoya bayan shugaba Muhammadu Buhari karkashin jagorancin kungiyar dake mara masa baya wato Buhari Support Organisation (BOS) a turance ta yi wani tattaki domin...

Gwamnatin Najeriya zata samar da kariya ga masu fallasa kudaden sata

Gwamnatin Najeriya ta jaddada aniyarta ta bai wa masu tsegunta inda aka boye kudaden sata a kasar cikakkiyar kariya da tukuici, a ci gaba...

Majalisar wakilan Najeriya ta bukaci kungiyoyi masu rike da makamai su...

Majalisar wakilan Najeriya ta bukaci a kafa wata rundunar tsaro ta musamman domin gaggauta magance matasar masu rike da makamai dake yankunan jihohin Benue...