Aisha Buhari za ta gina asibiti a Jihar Katsina

0
177

A daya daga cikin gudunmawar da take bayar wa wajen rage matsalolin da suka shafi kiwon lafiya na mata da kananan yarà a Najeriya, a yau Uwargidan shugaban kasa Aishatu Buhari za ta aza tubalin ginin wata cibiyar lafiya a garin Daura dake jihar Katsina a area maso yammacin Najeriya.

Tuni dai uwargidan shugaban kasar ta cikin wani shirinta Na inganta rayuwar al’umma da aka yinwa lakabi da “Future assured programme” a turance take ta fafutukar inganta rayuwar mata da kananan yara a Najeriya.

LEAVE A REPLY