Al-shabab ta kai hari akan sojojin Somaliya

Akalla sojoji 4 ne suka mutu inda wasu 3 suka jikkata sakamakon harin da 'yan ta'addar Al-Shabab suka kai a shingen binciken ababan hawa...

Kotun Kolin Misra ta tabbatar da daurin rai da rai akan...

Kotun koli a Misira ta tabbatar da hukuncin daurin rai da rai akan tsohon shugaban ƙasar Misira Muhammad Mursi da sojoji suka kifar da...

Gabon za ta yi afuwa ga masu hannu kan ricikin zabe

Kasar Gabon na yin shawara agame da yin Afuwa ga mutanen da suke da hannu a kan mummunan tashin hankalin da ya biyo bayan...

Red Cross za ta dakatar da ayyukan jin kai a Sudan...

Kungiyar bada agaji ta kasa da kasa ta Red Cross ta bayyana cewa zata dakatar da ayyukanta na jinkai a wani katafaren yanki a...

Hakin kunar bakin wake ya yi sanadiyyar kisan mutane hudu a...

Hukumomi a kasar kamaru sun bayyana cewa wata ‘yar kunar bakin wake ta kashe mutane biyar yayin da suke ibada a wani  masallaci a...

An kashe sojojin Masar 18 a wani hari da aka kai...

Jamian tsaro da na kiwon lafiya sun bayyana cewa an kashe yansandan  kasar Masar guda 18 kana wasu uku kuma sun jikkata, yayin da...

Faransa ta bukaci Chadi ta gudanar da zaben ‘yan majalisu

Kasar Faransa ta bukaci gwamnatin Chadi ta gudanar da zaben Yan Majalisu bayan kasashen duniya da ke bada agajin sun yi alkawarin taimaka mata...

Togo: Ana ci gaba da zanga- zangar kin jinin gwamnati a...

A cigaba da bijire wa shugabannin Afirka da ke son tabbata bisa mulki, 'yan kasar Togo sun bazu kan titunan Lome don nuna rashin...

Kotun kolin Kenya ta bai wa jam’iyyar adawa damar binkicen sakamakon...

Kotun kolin Kenya ta umarci hukumar zabe da kula da kan iyakoki ta kasar, da ta bai wa jamiyyar adawa damar shiga kundin matattarar...

An yanke wa tsohon Ministan kasar Guinea hukunci daurin shekaru 7

An yanke wa wani tsohon Ministan kasar Guinea hukunci daurin shekaru bakwai a wani gidan yari da ke kasar Amurka, kana aka umarce shi...