Annobar tsutsa mai cinye anfanin gona ta bulla a wasu kasashen...

Tarayyar Afirka ta sanar da cewa, kasashe 25 na nahiyar na fuskantar annobar tsutsa da ke cinje amfanin gona wanda hakan zai kara iza...

Manoman alkama sun noma tan 9,000 a jihar Gombe

Shugaban kungiyar manoman alkama a jihar Gombe Mr.Batari Dauda Ya ce an noma tan 9,000 a tsakanin daminar bara da bana. Dauda yace manoman alkama...

An bukaci mata a Najeriya su rika shiga ayyukan noma

Wata hukuma mai gundanar da ayyukan sa kai ta kasar kanada da aka fi sani da "Cuso International" ta bukaci mata su rika shiga...

Jihar Neja ta Fara Raba Takin Zamani ga Manoma

Gwamnan Jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya, Abubakar Sani Bello, ya kaddamar da shirin sayar da takin zamani tan 15,000 ga manoma da...