Gwamnatin jihar Katsina ta gabatar da kasafin kudi na 2018

­Gwamnan jahar katsina Aminu Bello Masari ya gabatar da kasafin kudin jahar da ya kai Naira biliyan dari biyu da goma sha daya da...

Shugaba Buhari ya gana da mambobin kungiyar kiristoci ta Najeriya (CAN)

A ranar Juma’ar nan ce Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da mambobi da shugabannin kungiyar Kiristoci ta kasa a Najeriya (CAN) a fadarsa...

NDLEA ta kona miyagun kwayoyi kimanin Ton 54 a jihar Kano

Hukumar yaki da sha gami da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa a Najeriya NDLEA ta kona kimanin Ton 54 da kg 244,649 na kayayyakin...

Najeriya: Manoma sun bukaci tallafin gaggawa

  An Bukaci Gwamnatin Najeriya da Gwamnatocin Jahohi dasu sama wa manoma wadatattun kayan bunkasa aikin gona a cikin lokacin da ya dace domin samun nasarar wadata...

Gwamnatin Najeriya zata kaddamar da wata cibiyar Kiwo da hadahadar Shanu...

Ministan na aikin gona yace kamar yadda gwamnati ke taimakawa manoman Shinkafa da Alkama da Masara da dai sauransu ya zama dole ta tallafawa...

Shugaban Najeriya ya gabatar da kasafin kudi na 2018

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kudin kasar da ya kai naira tiriliyan 8.6 ga majalisar dokokin kasar. A jawabinsa ga majalisar dokin...

Jihar Kano ta cika shekaru uku babu bullar Polio

Gwamnatin jihar Kano dake arewa maso yammacin Najeriya ta bayyana cewa cikin shekaru uku da suka gabata ba a sami bullar annobar shan inna...

Gwamnatin jihar Katsina ta gyara makarantu sama da 800

Gwamnatin jahar katsina ta jaddada aniyarta wajen maido da martabar Ilmi a fadin jahar. Babban mai taimakawa gwamnan jahar na musamman akan harkokin yada labarai,...

Shugaba Buhari zai cikawa ‘yan Najeriya burinsu- Sakataren Gwamnatin Tarayya

Sakataren gwamnatin tarayyar Najeriya, Mista Boss Gida Mustapha ya tabbatarwa da yan Najeriya cewa shugaba Muhammadu Buhari ba zai yi kasa a guiwa wajen...

Gwamnan Imo ya goyi bayan Shugaba Buhari ya sake tsayawa takara...

Gwamnan jihar Imo, da ke kudu maso gabashin Najeriyan Rochas Okorocha, ya bayyana Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin wanda yafi cancanta da ya sake...