Man-u ce tafi ko wace kungiyar kwallon kafa kudi a bana

Manchester United ita ce ƙungiyar ƙwallon ƙafa mafi arziƙi a illahirin Turai, inda darajarta ta kai kimanin fam biliyan 2.6 a cewar wata cibiyar...

Wenger zai kara shekaru biyu a Arsenal

Arsene Wenger ya amince zai ci gaba da jan ragamar Arsenal zuwa shekara biyu. A ranar Litinin ne Wenger da mahukuntan Arsenal suka zauna taro...

Europa: Mourinho ya koka da rashin samun taimakon hukumar Premier

Kociyan Manchester United Jose Mourinho ya ce abin takaici ne yadda hukumar gasar Premier ba ta damu ta taimaka wa kungiyoyin Ingila da ke...

Najeriya: Jihohi 10 ne zasu faffata a gasar Lig ta kwallon...

A kalla jihohi goma ne zasu fafata a gasar Lig ta kasa na Kwallon Gora a filin wasa na kasa dake Abuja babban birnin...

FIFA ta nada Dan Najeriya a cikin kwamitin daá

Hukumar Kwallon kafa ta duniya (FIFA) ta nada alkalin alkalan kotun Jihar Legas, mai sharia Ayotunde Phillips a cikin kawamitin ta na da'a a...

Kwara United ta Lashe kofin Kalubale na Wannan Shekarar

Kungiyar kwakllon kafar wadda ake yi wa lakabi da Harmony Boys ta lallasa takwararta ta ABS Ilorin da ci 1-0 a wasan karshe da...

Nan da Mako Guda Mikel Obi Zai Dawo Murza Leda

Dan wasan kungiyar Kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Mikel Obi zai dawo bakin daga bayan kammala murmurewa daga raunin da ya samu. Dan wasan...