Amurka za ta kakabawa Koriya ta arewa sabbin takunkumai

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce a daren Alhamis din nan zai sanar da sabon ta takunkuman da za a kakabawa Koriya ta arewa,...

Shugaban Najeriya ya bukaci MDD ta dauki mataki kan rikicin Myanmar.

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya nemi Majalisar Dinkin Duniya (MDD) ta dauki mataki kan musgunawar da ake yi wa Musulmi 'yan kabilar Rohingya a...

Trump ya bukaci majalisar dinkin duniya ta kara maida hankali kan...

Amurka ta bayyana cewa Majalisar dinkin duniya ba ta yin amfani da damar da take da ita. Shugaban Amurka Donal Trump ne ya bayyana hakan...

Donald Trump ya musanta kulla yarjejeniyar bai wa wasu bakin haure...

Shugaban Amurka Donald Trump ya musanta zargin da ake masa na kulla wata yarjejeniya da wasu jigajigan yan Jamiyyar Demokurat domin bai wasu bakin...

Gobara ta kashe dalibai a Malesiya

‘Yansanda sun bayyana cewa akalla dalibai 22 da malamai hudu ne suka rigamu gidan gaskiya sakamakon wata gobara da ta tashi a wata makarantar...

Koriya ta arewa ta sake harba roka

Koriya ta Arewa ta harba wani roka daga babban birnin kasar Pyongyang wanda yayi gabas inji kafafen watsa labarai. Japan ta ce da alama rokan...

An fara kai taimakon jinkai ga wadanda guguwar Imra ta rutsa...

Ana ci gaba da kai kayayyakin taimakon jin kai a Jihar Florida dake Amurka yayin da Guguwar Imra ta lalala gine-gine da dama. Guguwar Imra...

Donald Trump yya sha alwashin cin galabar yaki da ta’adanci

Shugaban Amurka Donald trump ya sha alwashin cin galabar yaki da ta’adanci yayin da Amurka take cika shekaru 16 da hare- haren ta’adanci na...

Faransa ta bukaci Chadi ta gudanar da zaben ‘yan majalisu

Kasar Faransa ta bukaci gwamnatin Chadi ta gudanar da zaben Yan Majalisu bayan kasashen duniya da ke bada agajin sun yi alkawarin taimaka mata...

MDD ta bukaci kawo karshen kisan da ake yi wa Musulman...

Babban jami'in Majalisar Dinkin Duniya mai kare hakkin bil adama ya ce halin da musulmai 'yan kabilar Rohingya suke ciki a kasar Myanmar da...