Najeriya za ta fita daga matsalar tattalin arziki cikin wannan shekara

0
637

Daga dukkan alamu dai a kwai yiyuwar Najeriya zata fita daga matsalar tattalin arziki cikin wannan shekara, duba da irin yadda a ke ci gaba da aiwatar da shirin farfado da tattalin arziki na gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari na shaktara ta 2017 zuwa 2020.

Ministan tattalin arziki da tsare tsaren kasa Udoma Udo Udoma ne ya bayyana haka yayin da yake bayani ga mambobin kwamitin ayyuka na kasa na kwamitin gudanarwar jamiyyar APC Mai mulki a Najeriya.

 

 

SHARE

LEAVE A REPLY